South Africa Powered by Trendolizer

Ya ci gasar wanda yafi lalaci a duniya, ya aika abokinshi ya karbo masa kyauta

Trending story found on hausa.legit.ng
Ya ci gasar wanda yafi lalaci a duniya, ya aika abokinshi ya karbo masa kyauta
Mutane sun sami abin magana a kai a shafukan sada zumunta, bayan Craig Martin ya tura abokinshi ya karbo mishi lambar yabo a garinsa na Johannesburg, bayan ya lashe gasar mutumin da yafi kowa lalaci a duniya...
[Source: hausa.legit.ng] [ Comments ] [See why this is trending]

Trend graph:

Comments